IQNA - A wannan wata mai alfarma, al'ummar kasar Mauritaniya na ci gaba da yin riko da al'adun da suka dade a kasar, ciki har da halartar taruka da wa'azi da ake gudanarwa a masallatai da kuma cin abincin gargajiya na kasar.
Lambar Labari: 3492993 Ranar Watsawa : 2025/03/27
IQNA – A lokacin da take bayani kan ayyukan da cibiyar Sheikh Al-Hosari ke gudanarwa a kasar Masar, diyar marigayi limamin kasar Masar Sheikh Mahmoud Khalil Al-Hosari ta ce: Babban abin da wannan gidauniya ta sa gaba shi ne yi wa ma’abuta Alkur’ani hidima.
Lambar Labari: 3492760 Ranar Watsawa : 2025/02/17
Jeddah (IQNA) Kungiyar kasashen musulmi, Saudiyya da hadaddiyar daular larabawa sun yi maraba da matakin da hukumar kare hakkin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta dauka na amincewa da kudurin majalisar na yin Allah wadai da wulakanta litattafai masu tsarki da kuma rashin yarda da addini.
Lambar Labari: 3489467 Ranar Watsawa : 2023/07/14
Tehran (IQNA) Babban Masallacin Al-Azhar ya ba da sanarwar cewa yara 500,000 ne za su shiga reshen cibiyar hardar kur’ani ta yara ta Al-Azhar a duk fadin kasar Masar.
Lambar Labari: 3487366 Ranar Watsawa : 2022/05/31
Tehran (IQNA) Masallatan Masar sun samu karbuwa sosai daga yara kanana a darussan kur'ani mako guda bayan da suka sanar da cewa za su dawo da shirye-shiryensu na ilimi da al'adu.
Lambar Labari: 3487343 Ranar Watsawa : 2022/05/26